Irin Shaidar Karatu Da Ake Bukatar Masu Neman Shugabanci Su Mallaka

Najeriya a Yau

Jun 28 2022 • 15 mins

Tun bayan bayyana cewa dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC bai mika takardun shaidar karatunsa ga  Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ta yi .

Wani rikici mai kama da wanda ya nemi tadiye shugaba Muhammadu Buhari a zaben shekarar 2015 ya tasamma Bola Ahmed Tinubu.
Shin wane tasiri takardun shaidar kammala karatu ke da shi ga mai neman shugabancin kasa?

Wane irin kwali ake bukata shugabannin siyasa su mallaka? Wane muhimmanci yake da shi ga samun nasarar shugaba?

Wannan shine batun da shirin namu na yau ya mayar da hankali a kai.

You Might Like

The Daily
The Daily
The New York Times
The Dan Bongino Show
The Dan Bongino Show
Cumulus Podcast Network | Dan Bongino
WSJ What’s News
WSJ What’s News
The Wall Street Journal
Serial
Serial
Serial Productions & The New York Times
Pod Save America
Pod Save America
Crooked Media
Morning Joe
Morning Joe
Joe Scarborough and Mika Brzezinski, MSNBC
The Glenn Beck Program
The Glenn Beck Program
Blaze Podcast Network
Mark Levin Podcast
Mark Levin Podcast
Cumulus Podcast Network
The Rachel Maddow Show
The Rachel Maddow Show
Rachel Maddow, MSNBC
The Ben Shapiro Show
The Ben Shapiro Show
The Daily Wire
WSJ Your Money Briefing
WSJ Your Money Briefing
The Wall Street Journal
Morning Wire
Morning Wire
The Daily Wire
The Matt Walsh Show
The Matt Walsh Show
The Daily Wire
Start Here
Start Here
ABC News