Yadda Sojoji Suka Bindige Kanina Sabida Fetur A Neja

Najeriya a Yau

Jun 23 2022 • 12 mins


Rahotanni sun bayyana daga jihar Neja kan kisan wani matashi dake aiki a wani gidan man fetur sakamakon rashin jituwar da ta shiga tsakaninsu a ranar Litinin din da ta gabata.
Shirin namu na wannan lokaci ya yi bincike kan ainihin abinda ya faru.