Kamun Ekweremadu A Idon ‘Yan Najeriya

Najeriya a Yau

Jun 24 2022 • 14 mins


Tun bayan bayyanar labarin kamun tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ike Ekweremadu da mai dakinsa Kan Safarar Sassan Jikin dan Adam 'yan Najeriya ke ta musayar ra'ayi.

Shirin Najeriya A Yau ya bi diddigin labarin, ya kuma tattauna da 'yan Najeriya mazauna kasar Birtaniya kan kamun da aka yi wa Ekweremadu.

A yi sauraro lafiya